Ubanmu wanda yake cikin sama,
A tsarkake sunanka.
Mulkinka shi zo.
Abin da kake so a yi shi a duniya,
kamar yadda ake yinsa a sama.
Ka ba mu ranar nan abincin yini.
Ka gafarta mana laifofinmu,
kamar yadda muke gafarta wa masu yi mana laifi.
Kada ka kai mu wurin jaraba,
amma ka cece mu daga mugun.
Gama mulki da iko da ɗaukaka naka ne har abada.
Amin.
0
/ 40
Tap or swipe after completing the prayer